Tambaya Da Amsa
Abubuwan da ke tsayarwa da mata haihuwa da kuma Illar gyatsar Magwas
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:21:58
- Mais informações
Informações:
Sinopse
A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, masana sun amsa tambayoyi game da abubuwan da ke tsayarwa Mata haihuwa, Sahihancin ingantaccen iri da ake samarwa wato GMO a turance da kuma illar da gyatsar magwas ke ita ga mai yin ta........ Latsa alamar sauti don sauraren shirin........